
ASRARUL HAYAT – Sirrin Rayuwa (أسرار الحياة)
Wannan littafi yana ɗauke da muhimman asirai na rayuwa da ruhi, waɗanda ke taimakawa wajen neman kariya, samun nasara, waraka, da fahimtar sirrin rayuwa.
Ya ƙunshi:
Asrar na ruhi da hikimar rayuwa
Hanyoyin kariya daga sihiri, hasada da sharri
Amfani da ayoyi, addu’o’i, da sunayen Allah (الأسماء الحسنى)
Hanyoyin samun arziki da cigaba
📘 Softcopy ne littafin (PDF) – ( Wanda ake iya Karantawa a waya) da anbiya kuɗin zaku iya sauke shi yanzu.
🚫 Ba a yarda a raba ko a siyar da shi ba tare da izini ba.
Karanta. Fahimta. Ka amfana.