HANYA MAFI SAUKI NA TALLATA KASUWAN CI  DA SAMUN RIBA
Read Online

HANYA MAFI SAUKI NA TALLATA KASUWAN CI DA SAMUN RIBA

1
$3.69

Affiliate Marketing Business course ne wanda zai koya muku yanda Zaku dinga samun Kudi ko wace rana,Ta hanyar tallata sanar da kuke  ko Tallata kayan sana’ar wasu kusamu Reba akai (%) da yardan Allah.

 

Shi wannan course din ba lallai sai kana da laptop/desktop ba,da wayar ka/ki ta hannu Zaka/Zaki dinga amfani.

 

Kai dalibi ne? Ke daliba ce? Kina sana’a ko bakya Sana’a saki iya Register.

To wannan damar taku ce.


Darasi 1.


Daga zaran Kayi/kiyi Register 


Za’a tura maka/miki Sako (Notification) a cikin G-mail din ku


 Bayan kun bude sakon zakuyi Activate Account 

 


Darasi 2.

 

Zaku samu Full videos Tutorial ta yadda zaku Daura kayan da kuke sayar wa


Gaku samu free mentorship 

 


Darasi 3.


√ Affiliate marketing

√ WhatsApp marketing

√ Facebook and Instagram ads



 

Frequently bought together

© 2026 Affiliatemarketingbusiness. All Rights Reserved.

Powered By