
LITTAFIN FASSARAR MAFARKI A MUSLUNCI KASHI NA ƊAYA ( 1 )
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صلى على سيد ما محمد وسلم
الحمدلله رب العلمين 1-الرحمن الرحيم-2-ملك يوم الدين-3-اياك نعبد واياك نستعين -4-اهدالصرط المستقبم-5-صرط الذين انعمت عليهم-6غرالمغضوب عليهم والضالين-7- امين
01____wanda yayi mafarkin yana tashi sama wannan junnu suna damusa
02____wanda yayi mafarkin yana karanta Alqur'ani wannan buƙatarsace zatabiya
03_____wanda yayi mafarkin yana limancin Sallah wannan wani shugabanci zaiyi
04____wanda yayi mafarkin yana karanta suratul baqara wannan tsawon rai zaiyi
05____wanda yayi mafarkin yana shan Ruwa mara kyau To wannan shine aikinsa
06____wabda yayi mafarkin gobara ma'ana wuta tana tashi to wannan harkokinsane zasu lalace
07_____wanda yayi mafarkin wani dan uwansa ko mahaifinsa wanda a zahiri ya mutu to wannan kuɗi zai samu
08______wanda yayi mafarkin yasa sabon takalmin to wannan aure zaiyi
09____wanda yayi mafarkin Mace budurwa kyakyawa fara ko baka doguwa ko gajera to wannan duniya zaisamu
10____wanda yayi mafarkin yayi Aure kuma bai san matar da ya,auraba mutuwa ce
Alhamdulillah wassalatu wassalatu Allah Rasulullah walau Alihi wasuhabihi Wasallama
WANNAN SHINE KARSHEN KASHI NA ƊAYA
DOMIN CIGABA DA KARATU DUBA KASA
ZAKA SAMI KASHI NA BIYU
LITTAFIN FASSARAR MAFARKI KASHI NA BIYU ( 2 )
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صلى على سيد ما محمد وسلم
الحمدلله رب العلمين 1-الرحمن الرحيم-2-ملك يوم الدين-3-اياك نعبد واياك نستعين -4-اهدالصرط المستقبم-5-صرط الذين انعمت عليهم-6غرالمغضوب عليهم والضالين-7- امين
01____wanda yayi mafarkin yana cikin ruwa Kuma yana jin tsoro acikin wannan ruwa to Malami sukace wannan talauci yake da kunsa kuma shi zai mutu
02____wanda yayi mafarkin yasa sabon kaya wani farincikine zai sameshi
03_____wanda yayi mafarkin zabi wannan zai zauna da wasu mata masu annamimanci
04____wanda yayi mafarkin yana cin naman da faffe ko ga sashe ko soyayya wannan kuɗi Zai samu
05____wanda yayi mafarkin tururuwa to wannan mai mafarkin za,kawowa garin da yake hari
06_____wanda yayi mafarkin yana cikin ruwa Kuma yana farin ciki hankalinsa kwance wata dukiya zai samu kokuma zai zauna da wani mutum mai dukiya kuma zai magana da wannan dukiyar
07____wanda yayi mafarkin yana shan taba to wannan kuɗi zai samu kuma zasu kare batare da yayi wani abu mai muhimmanci dasu a
08______wanda yayi mafarkin yana shan Ruwa ma'ana buda baki bayan yakai azumi Wannan bukatar sace zata biya
09_____wanda yayi mafarkin kwan Kaza matarsa e zata haihu
10_____wanda yayi mafarkin yaga Manzon Allah ( a a w ) to Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya gani bawa ina inji Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
WANNAN SHINE KARSHEN KASHINA BIYU 2
ALHAMDULILLAHI RABBIL ALAMIN
الحمدلله رب العلمين
For more information
Contact my WhatsApp number
+2348088420687+2349123745447+22778531882 thank you so much