
Arewa Affiliate Network product ne wanda zekoyama dukkan abunda Yakamata ace kasani gameda affiliate marketing cikin harshen Hausa, Tare da samin cikakken goyan bayan magaba akan wannan kasuwancin domin kaima/kema kadinga samin kudi akalla N30,000__N50,000 duk sati ta hanyar affiliate marketing cikin harshen Hausa. Anyi wannan product domin tallafama mutanen mu na Arewa sufara samin kudi online duk sati, Sannan sugujewa yan zanba cikin aminci na online.
Ina Tayaka/Tayaki fara affiliate marketing cikin harshen Hausa tareda da Yan uwanka Yan Arewa, Dannan wannan link domin yin register dafara Kai tsaye.