DAGA KANTI ZUWA KAMFANI
Downloadable

DAGA KANTI ZUWA KAMFANI

(0 Ratings)
1
$3.00

Kasuwancin ka ya makale a wuri daya? Shekaru kana talla amma babu girma?


Littafin DAGA KANTI ZUWA KAMFANI zai koya maka mataki-mataki yadda ake juya karamin kanti zuwa kamfani mai tsari da suna.


A ciki akwai darussa 13 masu matatakan aiki akan:

- Dabarun kawo customers da sauri

- Gina brand da amana

- Landing page da talla mai rahusa

- Sarrafa kudi, raba kudin gida da na kasuwanci

- Girma da fadada kasuwanci ba tare da rugujewa ba

- Kasuwanci daidai da addini


Littafi ne mai shafuka 20, a harshen Hausa mai sauki, kai tsaye ana iya aiwatarwa.


Farashi: ₦2,000 kacal

3

Frequently bought together

© 2026 Mahmud Rabiu. All Rights Reserved.

Powered By