GRAPHIC DESIGNER BEGGINER TO PROFESSIONAL
Downloadable

GRAPHIC DESIGNER BEGGINER TO PROFESSIONAL

1
$3.00

GRAPHIC DESIGN – BEGINNER TO PROFESSIONAL 🔥📚




Kana son koyon Graphic Design daga tushe har zuwa matakin ƙwararre?

Wannan littafi an tsara shi ne musamman domin masu farawa da kuma waɗanda suke son ƙara ƙwarewarsu a fannin Graphic Design.




A cikin littafin zaka koyi yadda ake:

• Fahimtar muhimman ka’idojin Graphic Design

• Ƙirƙirar kyawawan designs masu jan hankali

• Amfani da muhimman Design Tools kamar Photoshop, Illustrator, Canva da sauransu 

• Yin Flyers, Posters, Social Media Designs da sauran ayyukan Graphic design 

• Haɗa launika, rubutu, hotuna da layout cikin tsari mai kyau

• Gina ƙwarewar da za ta iya taimaka maka ka fara samun kuɗi daga Graphic Design.




An rubuta shi cikin Hausa mai sauƙin fahimta, domin kowa ya iya bi a hankali daga Beginner zuwa zama Professional.




✍️ Writing: Sanilsheme

🏢 Published by: DTAREWA DIGITAL HUB

📞 08130900286

📧 [email protected]




Kada ka tsaya kallon designs kawai—koyi yadda ake ƙirƙirar su!




GRAPHIC DESIGN – BEGINNER TO PROFESSIONAL

👉 Ka fara koyon sana’ar Graphic Design yau!

Frequently bought together

© 2026 DtArewa Digital hub. All Rights Reserved.

Powered By