FASAHOHIN AIKIN JARIDA A ZAMANI
Downloadable

FASAHOHIN AIKIN JARIDA A ZAMANI

1
$3.00

FASAHOHIN AIKIN JARIDA A ZAMANI ya kunshi abinda ya shafi fasaha ta yadda ake sarrafa kayan dakin aiki da suke a dakin gabatar da shirye-shirye a kafafen watsa labarai musamman radiyo da talabijin da da kuma wani bangare da ya shafi aikin jarida musamman ga matasa da suke da burin zama yan jarida.

 

Na rubuta wannan littafi ne domin taimakawa ‘yan uwana da suke aiki ko burin aiki a kafafen watsa labarai na talabijin da radiyo musamman yadda zamani ke juya yanda ake watsa shirye-shirye kai tsaye a internet abinda ake kira (New media).


Frequently bought together

© 2026 Abdulrasheed Rabi'u Rigasa. All Rights Reserved.

Powered By