
SIRRIN MALLAKAR MIJI.
littafi ne da ke bayyana hanyoyi da mace ke bi don ƙarfafa soyayya, zaman lafiya da fahimta tsakaninta da mijinta. Cike da shawarwari kan tsafta, addu’a, ladabi, da kyakkyawar mu’amala.
Na Jamila Lawal Musa
Daga DtArewa Digital Hubs