GUIDE TO AMAZON (KDP) DA YAREN HAUSA
Downloadable

GUIDE TO AMAZON (KDP) DA YAREN HAUSA

1
$7.50

Yana koyar Da mataki guda shida:

01 ƙirƙirar asusu, 02 Tsara rubutu, 03 ƙirƙirar cover , 04 loda littafi, 05 Saita farashi, 06 da wallafa.


MANUFATA


  • Domin wayar da kan ƴan uwa hausawa da zaburar dasu, wajen sarrafa wayoyin hannun su (Smart phone) don samar da kuɗaɗ3n Shiga da rage asarar data da sukeyi ta hanyoyi da da, ta hanyar hakan, nima zan cimma manufata. Wanda hakan ze bada damar wanda ya mallaki wannan littafin ya faɗaɗa bincike domin ribitan manufar wannan littafi

Frequently bought together

© 2026 ABU JA'AFAR PKM JA'AFAR PKM. All Rights Reserved.

Powered By