
Shin menene Flowdiary?
Me ake koyarwa a cikin Flowdiary?
Nayi wannan bincike ne domin haska ma yan uwa na daliban makarantar Flowdiary da masu sha awar shiga wannan makaranta mai tarin abin alkairi, ya take dame-dame ake yi acikin ta ya tsaretsaren ta suke a cikin wannan littafi na
FLOWDIARY DETAILS BOOK na fayyace komai .