
Gwamnati na karɓar haraji.
Amma har yanzu akwai wasu mutane da ba a iya karɓar haraji daga gare su.
’Yan Najeriya da yawa na biyan haraji ne saboda ba su san abin da doka ta ce ba.
A gefe guda kuma, akwai mutane da ke yin kasuwanci cikin tsari, amma ba sa biyan haraji kwata-kwata.
📘 Wannan littafi zai nuna maku:
* Waɗanne kasuwanci ne ba sa biyan haraji ko kaɗan
* Waɗanne kasuwanci ke da shekaru 3–5 ba tare da haraji ba
* Yadda ƙananan kasuwanci (SMEs) za su tsara harkokinsu don haraji kada ya cinye riba
Abin da Dokar Haraji ta Najeriya 2025 ta faɗa a zahiri
(ba da wahalar kalmomi ba, a bayyane kuma a sauƙaƙe)
Ba maguɗin haraji ba ne am ma ilimi ne na gaskiya.
Idan kai:
✅ Mai kasuwanci
✅ Wanda ya fara startup
✅ Mai neman halak ɗin kuɗi da son bunƙasa
✅ Mai saka jari da ke tunanin manyan ayyuka
Wannan littafi dole ka samu shi.
👉 Karanta shi sau ɗaya.
Gwamnati ba za ta iya karɓar haraji daga gare ka ba.
Saya yanzu, kafin haraji ya ɗauki abin da bai kamata ya ɗauka ba.