
AI ya zo Najeriya! Kada a bar ka a baya.
A cikin wannan littafin, na nuna maka yadda zaka yi amfani da AI (Artificial Intelligence) da wayar hannun ka kawai wajen:
✅ Rubuta takardun kasuwanci da CV cikin minti 5
✅ Kirkiro hotuna da bidiyo na kasuwanci ba tare da camera ba
✅ Samun ra'ayoyin kasuwanci masu kawo kudi
✅ Yin chatting da abokan ciniki ta atomatik
✅ Samar da abun ciki (content) na Facebook/TikTok kullum
Duk da Hausa mai sauki, ba sai ka iya turanci ba. Na kawo kayan aikin AI guda 10 kyauta da zaka fara amfani dasu YAU.
Shafuka: 30+ | Farashi: ₦2,000