TSARIN MADARASAR ZAMANI NA ASALI
Downloadable

TSARIN MADARASAR ZAMANI NA ASALI

(0 Ratings)
1
$3.00



Cikakken Littafin Jagora na Shari'ah don Ƙirƙirar Hanyoyin Samun Kuɗi (Monetizing)

da Faɗaɗawa (Scaling) na Musulunci ga Ƙafafan Makarantunku na Yanar Gizo (Online Classes)


  By Hafizah Bilkisu Sabiu (Founder of the Bilkisu Qur'an Centre)

--------------------------------------------------------------------------------


Shin kai mai horar da Alkur'ani ne (Qur'an teacher), babban malamin addini (Islamic scholar), 

mai bayar da darasin Larabci (Arabic tutor), ko kuma mai ginin ayyukan Musulunci (Islamic creator) 

wanda ke fadi-tashin yada zai yada iliminsa a duniya (globally) amma saboda matsalolin karbar kudi na yankuna (regional payment issues)? Hakan yana zama cikas to Alhamdulilahi,masha'Allah; HAFIZAH BILKISU SABIU (founder: Bilkisu Qur'anic Centre) ta samar dawani littafi da ke iya zama maganin wan nan matsala da ta dade tana ciwa masu hurdodin karantarwa a yanar gizo tuwo a kwarya.


Kuna da Burin gina wata madarasa (makaranta) a kan yanar gizo (Do you want to create professional online Islamic academy?) amma kuna fargaba game da  

ka'idojin kudi na shari'ar musulunci (islamic financial ethics) wajen sanya kudin fito akan ilimi mai tsarki 

(charging fees for sacred knowledge), ko kuma kuna rikicewa da kayan aikin fasaha na zamani masu wuya 

(complicated tech tools)?


A cikin wannan littafi na C I K A K K E N J A G O R A N A S H A R I ' A H. "TSARIN MADARASAR ZAMANI NA ASALI"


 Littafin Jagora na Shari'ah don Ƙirƙirar Hanyoyin Samun Kuɗi (Monetizing)

da Faɗaɗawa (Scaling) na Musulunci ga Ƙafafan Makarantunku na Yanar Gizo (Online Classes) "The Digital Madrasah Blueprint," by Hafizah Bilkisu Sabiu--- ta 

fasa muku kowane mataki na asalin hanyar da tafiya daki-daki (exact step-by-step roadmap) don tura 

karatun ku na Musulunci zuwa babban tsari na duniya mai dorewa (highly sustainable, 

professional, and global online ecosystem) kai tsaye daga yankin Afirka ta Yamma (West Africa). Babu wata tangarda.


--------------------------------------------------------------------------------

💡 ABINDA ZAKU TARAR A CIKIN WANNAN CIKAKKYAN LITTAFI (COMPREHENSIVE BOOK):

--------------------------------------------------------------------------------

• FIKIHUN SAMUN KUDI (THE FIQH OF MONETIZATION): Koyi hukunce-hukuncen asali na Ijarah (service contracts) daga mafi yawancin mazhabobi, wanda ke nuna yadda zaku 

 iya karbar payment purely don lokacinku, kokarinku, da tsarin fasaharku (digital setup).


• MAGANCE MATSALAR STRIPE DA PAYPAL (BYPASSING STRIPE & PAYPAL): Tsarin mataki-mataki 

 na amfani da dandalin kudi na kasashe mabanbanta (multi-currency systems) don 

 karbar Naira a cikin gida (locally) yayin da kuke tara dalar Amurka (USD) da fam 

 (GBP) daga dalibai na kasashen waje (international students).


• AJIN LOKUTA MABANBANTA (THE ASYNCHRONOUS CLASSROOM):


 Yadda zaku koyar da daruruwan 

 dalibai a fadin duniya ta amfani da gajerun darussan bidiyo da aka nada tun mako 

 (pre-recorded lessons) da tsarin duba karatun muryoyi na atomatik (automated voice 

 review portals) a WhatsApp ko Telegram.

• BUNKASAWA ZUWA MAKARANTA MAI MALAMAI DA DAMA (SCALING TO MULTI-TEACHER SQUADS): 


Yadda zaku bunkasa makarantarku daga tsarin malami guda daya (single-tutor setup) zuwa tsarin 

 makaranta mai rassa (structured academy) ta hanyar daukar assistant teachers ethically.


--------------------------------------------------------------------------------

🌟 DOMIN SUWA DA WA WANNAN LITTAFI YA DACE? (WHO IS THIS BOOK FOR?)

--------------------------------------------------------------------------------

✔ Huffadh da masu koyar da Alkur'ani (Qur'an Tutors) wadanda ke son isar da karatunsu 

 ga dalibai na kasashen waje (international students).

✔ Makarantun addini (Islamic Schools & Madrasahs) da ke neman komawa tsarin fasaha 

 (digital platforms).

✔ Masu samar da ayyukan Musulunci (Islamic Content Creators) wadanda ke son yin 

 monetization ethically ba tare da taba tsarkake niyyar su (Ikhlas) ba.


Wannan littafi ba na almara ko tunani ba ne kacal (abstract theories). Tsari ne na 

kyakkyawan tsari na zahiri (highly practical framework) wanda ya hada da jadawali na gani 

(visual flowcharts) da jerin ayyuka na gudanarwa (operational checklists) don gina 

babban dandalin ilimi.


👉 Latsa maballin BUY NOW [ https://selar.com/m/bilkisusabiu ] don saukar da naka master copy take yanzu domin 

  kaddamar da kudaden shiga na duniya (global stream of sustainable revenue) yau!

================================================================================


------------------------------


------------------------------

------------------------------


Frequently bought together

© 2026 BILKISU SABIU. All Rights Reserved.

Powered By