
📘 Miraco Facebook Ads Class (A Hausa)
Kana son samun customers ta Facebook Ads amma baka san yadda ba?
Ko ka taba gwadawa amma baka samu sakamako ba?
👉 Wannan course ɗin zai koya maka yadda zaka:
Samu customers
Samu leads
Rage ɓata kuɗi
Gudanar da ads daga farko zuwa ƙarshe
🎯 Wannan course ɗin ya dace da:
Beginners
Masu kasuwanci
Duk wanda yake son samun kuɗi online
📚 Za ka samu:
Step-by-step video lessons
Practical explanations
Sauƙin fahimta (A Hausa)
💰 Farashi: ₦6,000
👉 Ka saya yanzu ka fara koyo nan take
👉 “Bayan biyan kudi, za a tura ka kai tsaye zuwa course page”