
🎯 AI-POWERED PDF PROFIT MENTORSHIPÂ
Ka koyi yadda zakayi amfani da AI wajen ƙirƙirar PDF/Digital Products da kuma yadda zaka tallata su domin samun customers a online.
AI ZAI IYA ZAMA HANYAR SAMUN KUƊI — AMMA KA SAN YADDA AKE AMFANI DA SHI?
A cikin wannan mentorship group zan kama hannunka daga mataki na farko har zuwa lokacin da zaka zama professional, ƙwararre har ka zama mai gidan kanka.
🔥 A CIKIN WANNAN MENTORSHIP GROUP, ZAN KOYA MUKU:
👉 Yadda zaka gano Digital Product ideas masu kawo kudi.
👉 Yadda zaka gano mutanen da suke da matsalar da product ɗinka zai warware.
👉 Yadda zaka yi amfani da AI wajen ƙirƙirar PDF/Ebook cikin ƙwarewa.
👉 Yadda zaka mayar da ilimin da kake da shi zuwa Digital Product da zaka iya sayarwa.
👉 Yadda zaka shirya offer ɗinka domin mutane su ga dalilin da zai sa su saya.
👉 Yadda zaka yi amfani da Facebook Ads wajen neman customers a Nigeria da sauran ƙasashe.
👉 Yadda zaka haɗa Selar + Social Media domin sayar da Digital Products.
👉 Yadda zaka fara gina online income stream daga Digital Products.
🎯 MANUFARMU SHI NE KA SAMU:
ILIMI • KWAREWA • AIKI • KUƊI
👥 WANNAN MENTORSHIP GROUP YA DACE DA:
👉 Matan aure — ko da ba ki da ƙwarewar fasaha sosai.
👉 Students da matasa
👉 Masu son koyon AI
👉 Beginners a digital business
👉 Masu son fara sayar da PDF/Ebook
👉 Duk wanda yake son gina online income stream
đź’° FARASHI
₦25,000
🔥 YANZU ₦10,000 KAWAI
⏳ Discount ba na dindindin ba ne.
Farashin zai iya komawa ₦25,000, ka ɗauki mataki yanzu.
Kada ka ci gaba da kallon yadda mutane suke amfani da AI wajen ƙirƙirar Digital Products suna samun customers, kai kuma kana ɓata lokaci wajen scrolling kawai.
🚀 KA FARA YANZU
ka👉 koyi,
 ka👉Aiwatar,
ka👉 Gina
ka 👉Sayar.
👉 JOIN AI-POWERED PDF PROFIT MENTORSHIP NOW
saura slots na mutane 2 kacal ya rage
👉 Ka shiga yanzu kafin slots su cika kuma farashin ya koma ₦25,000.