RESIN ART AND CRAFT
Downloadable

RESIN ART AND CRAFT

(0 Ratings)
1
$4.06$11.06

RESIN ART AND CRAFT COURSE (Hausa version)

Wannan shine course din resin art and craft wanda zaku samu daman koyon duk wani abunda yashafe RESIN from scratch a wannan course din za ku koya Yadda zaku hada abubuwa COURSE OUTLINE:


Instruction to resin art and craft


Hanyan da zaka bi as a beginner

Abubuwan da zaka kiyayi


Yadda ake Dan kunni


Key holder


wall clocks,


trays,


phone pouch,


book covers,

pen (biro),


candle stands,

key holders,


ash trays

,

coffee tables,

ornaments,


trinket,

storage box


Agogon bangon


tray da coasters.


Da sauransu inde ka siya course din inshallah ba zakayi na dama ba.


Wasu za su ce Ina zaku samu kayan aikin RESIN ART AND CRAFT??

ku de baku da masala Muna da wanda suke siyarwa kuma Muna aika kayan aiki ko Inaa(nation wide)


Inde sana'ar yi kuke so to Kun samu don ba kowa bane ya iya yi don haka kuyi marmaza Don't wait purchase now


Once ka siya course din babu jira zaka iya farawa sbd already course din yana Nan.📌

Frequently bought together

© 2026 Ahlam skincare. All Rights Reserved.

Powered By