SANA'O'I 10 DA MUTUM ZAIYI DA KARAMIN JARI DON DOGARO DA KAI
Downloadable

SANA'O'I 10 DA MUTUM ZAIYI DA KARAMIN JARI DON DOGARO DA KAI

1
$3.00

Koyi Sana'o'i 10 Da Zaka Iya Farawa Da 10k

Wannan littafi/eBook yana bayani dalla-dalla kan sana’o’in da zaka iya farawa da kankanin jari, musamman Naira 10,000 kacal. Ya kunshi bayanai kamar:


- Abubuwan da ake buƙata a kowace sana’a

- Yadda ake farawa, da tsare-tsaren aiki

- Hanyoyin samun kwastomomi

- Sirrin samun riba mai yawa

Duk Munyi bayani



✓Me zaka amfana da shi?

- Koyi sana'a daga gida

- Bunkasa rayuwar ka da dogaro da kai

- Samun ƙarin kudin shiga

- Tallata sana'arka yadda ya kamata


✓Ya dace da kai idan

✔️ Kana neman hanyar samun kudi

✔️ Kana son fara karamar sana’a

✔️ Kana da jari ƙalilan

✔️ Ko kina gida kuma kina son tallafa wa gida

Frequently bought together

© 2026 DtArewa Digital hub. All Rights Reserved.

Powered By