MASTER YOUR MIND IN TRADING: Premium Hausa Edition
Downloadable

MASTER YOUR MIND IN TRADING: Premium Hausa Edition

(0 Ratings)
1
$3.00

Kuna asarar kudi a Forex saboda tsoro, kwadayin kudi, ko rashin hakuri?


Trading kashi 80% tunani ne (Psychology). Wannan littafin, "Master Your Mind in Trading", an tsara shi ne musamman don taimaka maka ka daina yanke shawara ta gaggawa ka koma yin trading cikin nutsuwa kamar kwararre.


Abin da za ka koya a ciki:

✅ Yadda ake sarrafa tunani lokacin da kake cikin Loss ko Profit.

✅ Sirrin Discipline da bin Trading Plan (ICT & SMC concepts).

✅ Yadda za ka daina Over-trading ka jira Setup mai kyau (MSS & FVG).

✅ Shafuka sama da 100 na darasi a bayyane cikin harshen Hausa.


Daga TKS Forex.

Frequently bought together

© 2026 Tukur Shitu. All Rights Reserved.

Powered By