
NASARAR MU MATA
Membership Course ne da aka tanadarma Mata 'yan kasuwa domin koya musu Dabarun kasuwanci na yadda zasu tafiyar da Business dinsu a Social Media.
Za'a rika koyar da dabarun da bada tips a duk ranar Jumu'a ta kowane Sati.
Tun daga yadda zaki tsara Personal & Business Branding, Products Pricing & Packaging, Yadda zaki tsara rubutun Advert mai jawo hankalin Customers, yadda zakiyi Designing a Canva, da kuma yadda zaki tsara Effective Sponsored ads ta Facebook, Instagram da WhatsApp.
Wanda na tabbata idan kikayi amfani da abinda aka koyar a wannan Membership Course ba zaki kara rashin Customers ba.
SUBSCRIPTION πππ
N2,000 every month
N5,500 every quarter
N11,000 every 6 months
N22,000 every year.