
A wata na uku daga yau kaji naka 100 sun kai mako 8. Ka sayar. Ka duba lissafi. Riba ₦130,000. Ka ɗauki kuɗin, ka sayi karin kaji don karo na biyu.
A wata na shida kaji 200 suna girma. Masu siya sun rigaya sun yi maka dafin.
A shekara ɗaya kaji 500. Gonar da ke biyan kuɗin gida. Makarantar yara. Kayan iyali. Mutunci a gaban dangi.
Kuma a duk lokacin ba ka daɗe a dakin aiki na wani ba. Ka daɗe a gonar ka.
Ka taɓa zama da kaji 100? ka kashe kuɗi, ka yi aiki dare da rana kuma a ƙarshe ka duba lissafi, ba riba...
Ko ka duba sauran mutane suna bunƙasa da aikin kaji, kana mamakin: "wei akwai sirrin da ban sani bane?"
A cikin wannan litafi za ka samu:
Kana son ka farka da safe ka ga kaji naka suna girma, suna lafiya, ba tare da wata damuwa ba?
Kana son ka ɗauki ₦150,000 zuwa ₦200,000 a ƙarshen kowane karo?
ka biya makarantar yara, ka taimaki iyali, ka ajiye wani ɓangare don ƙara kaji.