YADDA AKE SAMUN KUDI DA WAYAR HANNU
Downloadable

YADDA AKE SAMUN KUDI DA WAYAR HANNU

(0 Ratings)
1
$3.00

Wayar hannu a aljihun ka na iya zama kamfani!


Shin kana da wayar Android kuma kana da data? To zaka iya samun kuɗi da ita.


A cikin wannan littafin, na bayyana maka Hanyoyi 15 na Halal da zaka iya fara samun kuɗi da wayar ka a Najeriya ba tare da babban jari ba.


Me zaka koya a ciki?

✅ Hanyar rubutu da ake biya

✅ Hanyar sayar da hoto da bidiyo

✅ Hanyar koyarwa a online

✅ Hanyar Affiliate Marketing ta halal

✅ Da sauran hanyoyi 11 masu sauƙi


Duk hanyar na rubuta yadda ake farawa mataki-mataki cikin Hausa mai sauƙi.


Shafuka: 25+ | Farashi: ₦2,000 kacal


Frequently bought together

© 2026 Mahmud Rabiu. All Rights Reserved.

Powered By