
*FULL DETAILED DILKA AND TRADITIONAL SPA TRAINING*
🔥 COURSE OUTLINE🔥
🇹🇩 Gabatarwa
🇹🇩 Step step na gyran amare(bridal care)
🇹🇩 Kalolin Dilka da amfaninta
🇹🇩 Hanyoyi amfani da dilka
🇹🇩 Traditional Spa
🇹🇩Sirrikan gyran jiki
🇹🇩Hadin dawu da fata kamar ta balarabiya💯
🇹🇩Amfanin dilka
🇹🇩yadda ake hada DILKA suddaniyya
🇹🇩Za koya muku Yadda ake hada DILKA sama da 10
🇹🇩Za koya muku yadda ake hada Scrub sama da 5
🇹🇩Khalta da amfaninta (halta)
🇹🇩Dilka suddaniyya (mulmulliya)
🇹🇩 hanyoyi daban daban na gyran fata
🇹🇩 Bayani akan body steming (yin dukhan)
🇹🇩Yadda zaki gane Skin types
🇹🇩Humran amare
🇹🇩 Turarenwuta amare
🇹🇩Habil and dorot
🇹🇩 Attractions mix
🇹🇩Koyan hadin matan morocan
🇹🇩 Yadda ake hada halawa
🇹🇩Qasil da amfani sa
🇹🇩Body treatment (dark spot, pimples, white head, black head, tan removal)
🇹🇩 Scrub and face mask
🇹🇩Yadda zaki fara kasuwanci
🇹🇩 Diye da yadda ake sarrafawa
🇹🇩 Skincare tips
🇹🇩Skin brightening
🇹🇩Carrot and potato dilka
🇹🇩Za baki certificate
🇹🇩And many more
*COURSE BONUSES*
full course na video editing (turanci)
Access to ahlam community (domin samun ebook din kasuwancinki)
Yadda zaki fara kasuwanci online and
Yadda zaki samu kudi ta online
*MOOD OF THE TRAINING*
•FULL DETAILED WITH VIDEOS,VOICE OVER & WRITE UP💯
•WHATSAPP AND TELEGRAM
•full access anytime
•HAUSA VERSION