Muna maku barka da zuwa shafin koyon Graphics Design da wayar hannu!
(Darasi akan Graphics Design na farko a Nigeria da aka taba yi cikin harshen Hausa)
Neman ilimi wajibine ga dukkan mutum dan Adam, musamman muslmi. A bisa wannan dalilin ne kamfani mai suna K-Tech Soltions su ka tsage damtse domin kawo maku wannan darasi akan yadda zaku koyi graphics design cikin sauki ta hanyar amfani da wayar hannunku. Hakan zai baku damar samun gogewa da kuma sana'a domin dogaro da kai.
Wannan darasi yana akan internet (wato online akeyinshi) basai mutum yaje ko ina ba, saboda haka matan aure, samari da yammata kowa zai iya koya yana zaune a gida. Darasin zai gudan cikin sati 5, amma mutum zai iya kammala darussan cikin sati 3 ko kasa da haka ma.
A cikin wannan darasin zaku koyi abubuwan da sukahada da:
Week 1 (Satin Farko): Gabatarwa (Introduction)
- Gabatarwa akan me ake nufi da graphics design
- Application din da zamuyi amfani dashi
- Yadda zamu Saita Application din.
- Gabatarwa akan abubuwan da application din ya kunsa.
- Gwaji da kuma yadda ake editing design
- Yadda ake saving, downloding da kuma sharing design idan angama.
Week 2 (Sati na 2): Logo Design
- 2D logo design
- 3D logo design
- Yadda ake hada book cover (Bangon littafi)


Week 3 (Sati na 3): Flyer Design
- Yadda ake design din flyer
- yadda ake hada business card
- Yadda ake zaben colour a design da kuma samun dabaru na yin sababbin design


Week 4 (Sati na 4): Katin gayyata biki (Invitation Card) da Poster.
- Yadda ake hada katin gayyatar biki
- Abubuwan da ake amfani da su wajen hada katin gayyata biki
- Yadda ake hada Backgrounds na videos


Week 5 (Sati na 5): Yadda ake hada Videos.
- Birthday videos
- Videos na gayyatar biki
- Intro and Outro Videos.
- Conclusion
Bonus: Zaku koyi dabarun da zakuyi amfani dasu wajen samun kudi da ilimin da zaku koya
Registration: Domin shiga cikin wannan darasi da kum koyon abunda ya kunsa hanzarta kuyi register. Domin yin register danna inda aka rubuta Register Now! Duk wanda yayi register yau zaibiya N10000 kadai a madadin N15000 da ake biya kudin registration.
NB: Wannan garabarsa zamu rufe ta nanda kwana 3, wato kudin zasu koma N15,000 nanda karshen kwana ukku (3) . Hanzarta ku amfana da wannan dama!
Kuna iya tuntubar number mu ta WhatsApp: 09069966566 domin karin bayani kokuma domin biyan kudin registration ta hanyar transfer