
MENENE “SIRRIN KASUWANCI”?
SIRRIN KASUWANCI littafi ne da aka rubuta domin koyar da kai yadda zaka fara kasuwanci, ka tafiyar da shi, kuma ka samu riba cikin hikima.
Ba wai karatu kawai bane…
Jagora ne na gaskiya ga duk mai son samun nasara a kasuwanci.
A cikin littafin zaka koyi:
• Yadda zaka fara kasuwanci ko da karamin jari
•Yadda zaka jawo kwastomomi su rika zuwa gare ka
• Yadda zaka kare kanka Daga asara
• Sirrin da ke sa kasuwanci ya bunkasa
WANNAN LITTAFI YA DACE DA:
- Masu son fara kasuwanci
-‘Yan kasuwa masu neman karin riba
-Duk wanda yake son ya canza rayuwar sa
📌A TAKAICE:
Wannan littafi zai nuna maka hanya daga fara kasuwanci har zuwa samun nasara.
Kada ka tsaya a tunani… dauki mataki yanzu!