SIRRIN SALATI
Downloadable

SIRRIN SALATI

(0 Ratings)
1
$15.00$20



بسم الله الرحمن الرحيم

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم

الحمدلله رب العلمين 1-الرحمن الرحيم-2-ملك يوم الدين-3-اياك نعبد واياك نستعين -4-اهدالصرط المستقبم-5-صرط الذين انعمت عليهم-6غرالمغضوب عليهم والضالين-7- امين



1)

Idan kana ciniki wata damuwa masamman ta buqatar kudi

Sai kayi alwala kayi sallah raka'a 04 duk bayan tafiya zaka karanta kul hi Wallahi Ahmad kafa 75 bayan kayi sallah sai kayi wannan SALATI dubu huɗu da dari huɗu da ar,bain da huɗu 4444 Alh zai biya maka bukatar ka ina sha alh

GA SALATI Kamar hakka

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم



2)

mutumin da yake rashi lafiya kuma an rasa cutar da take damu da in DAI yayi wannan salatin ko akayi masa ruwan sha yasha ya shafe jikinsa To shima zai samu lafiya in sha alh

12000 اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم

يا والخبز 12000

يا حي ياقيوم 12000

Tsawon sati Daya ko biyu in dai ba cutar ajaliceba zai wanke in sha



3)

Mutumin da yake so yasami wani matsayi a Company or government or leader

Zai karanta wannan salatin ko yasa ayimasa to ina sha alh zai samu abinda yake so

بسم الله الرحمن الرحيم 12000000

سورة فتاح12000000

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم 12000000

Tsawon sati Daya ko biyu

Idan an gama za,Asamu abin yanka kamar sah karaqumi Guda 4 ko 12 yanka

Wlhi zaka haukujerar mulkin da izinin Alh


4)

Mutumin da yake so yasami nasara akan wata gasa ko wacce iri zai yi wannan salatin ko yasa ayimasa

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم 12000

يا البصر 12000

يا التعليم 12000

Zama daya idan an gama sai ayi sadaka da Abu mai zaki zaka sami nasara da izinin Alh


5)

Mutumin da bashi yayi masa yawa

Yakaranta wannan salatin ko yasa ayimasa

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم 124000

سورة فتاح 7000

Tsawon sati Daya ko biyu komai yawan bashin da ake binka Alh zai biya maka shi cikin sauki da izinin Alh



6)

Mutumin da yake so wata wuta ta mutu ko da tasharice zai karanta wannan salatin ko yasa ayimasa

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم 77700

اذاجاءنصرالله 12000

Bayan angama Za,ayi yanka ayi sadaka da naman in sha alh wutar zata mutu



7)

Mutumin da yake so yasa customs masu yawa kuma masu saya kayansa dayawa

Yayi wannan salatin ko yasa ayimasa

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم 4444

يا الفتاح 4444

سورة فتاح 92

Bayan angama Za,ayi sadaka tsawon sati Daya 1 wlhi zaka sami customs masu yawa da izinin Alh



8)

Mutumin da yake so yasami gidan kansa zaiyi wannan salatin ko yasa ayimasa

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم 12000

وقل رب انذلنى منزل مبرك وانت الخير المنزل 12000

Za'ayi wannan addu'a kamar sati Daya 1 ko biyu 2 ko wata Daya 1 ko wanne irin gida yake so Alh ya bashi a duniya Alh zai bashi da izinin Alh



9)

Mutumin da yake so yasami kwarjinin duk inda ya shiga ko wa yasoshi kuma baza,arainashiba Yarima yin harka da manyan mutane yayi wannan salatin ko yasa ayimasa

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم 1666

حسبان الله وانعمل واكيل 450

Kullum zuwa tsawon sati Daya 1 ko biyu 2

Zai yi sadaka da Abu Mai zafi a kullum in ya gama aikin zai samu kwarjinin da baiyana tunani a in sha alh



10+)

Mutumin da yake so ya karbi Wani Abu hannun wani mutum zai yi wannan salatin ko yasa ayimasa zama ɗaya

اللهم صلى على سيد نامحمد وسلم 11000

يا الرحيم 12000

Zakayi sadaka da abinda Alh yahoremaka

duk taurin kan mutum sai yabaka in sha alh




Alhamdulillah wassalatu wassalamu Alh asharatil misalin waalh Alihi wasuhabihi Wasallama fasalin

الحمدلله رب العلمين

For more information about

WhatsApp number+2348088420687+2349123745447+22778531882 thank you so much for waiting

Frequently bought together