Shin kana son fara ciniki a kasuwar crypto amma ba ka san yadda farashi ke motsi ba? Wannan littafin yana daidai da kai!
"Kasuwancin Crypto 101" eBook yana koyar da kai yadda ake karanta candlestick patterns cikin sauƙi da Hausa. Wannan shine matakin farko da kowane dan kasuwa ke bukata kafin ya shiga kasuwa da tabbaci.
✅ Abinda zaka koyo:
- Menene candlestick kuma yadda yake aiki
- Bambanci tsakanin bullish da bearish candles
- Tsarukan candlestick guda 7 da suka fi ƙarfi
- Yadda zaka hango sauyin farashi
- Dabara mai sauƙi domin farawa da ƙaramin haɗari
- Kurakuran da yawancin sabbin 'yan kasuwa ke yi
- Nasihun ci gaba da darasi
🧠 Littafin nan na musamman ne ga:
- Sabbin 'yan kasuwa
- Masu sha’awar crypto
- Masu son koyo da harshen Hausa
- Wanda ke son samun ƙwarewa kafin saka kuɗi
🎁 Bonus: Ana sameshi da murfi mai ƙayatarwa da tsarin karatu mai sauƙi!