
Yadda Zaka Fara TikTok Ads da ₦2000 Kawai!
Shin kana da haja ko sabis da kake siyarwa amma baka san yadda zaka tallata su ga abokan ciniki ba? TikTok Ads shine mafita gareka! Wannan kwas ɗin zai koyar da kai yadda zaka tallata hajarka akan TikTok cikin sauƙi da ƙaramin kuɗi.
Me Zaka Koya?
A cikin wannan kwas, zaka koyi:
Yadda ake fara amfani da TikTok Ads daga farko har ƙarshe.
Yadda zaka isa ga abokan ciniki masu sha’awa cikin sauƙi.
Hanyoyin kirkirar talla mai rubutu "Sponsored" akan TikTok.
Yadda zaka tallata hajarka ko sabis ba tare da kashe kuɗi mai yawa ba.
Me Zaka Bukata?
1. Wayar ka kawai (ko wani smartphone).
2. Kuɗi kaɗan—har ₦2000 kacal!
Me Ya Sa Wannan Kwas Ya Daban?
Cikin Harshen Hausa: An rubuta kwas ɗin da kyau domin sauƙin fahimta ga kowa.
Farashi Mai Sauƙi: Duk da cewa ya kamata ya zama ₦20,000, muna siyar da shi a kan ₦2000 kacal don wannan lokacin na PROMO!
Yana Da Amfani: Kai tsaye zaka iya amfani da abinda ka koya domin samun riba a kasuwancinka.
Wanda Kwas Ɗin Ya Dace Da Su
Masu kananan sana’o’i.
Masu son fara kasuwanci akan TikTok.
Masu son koyon yadda ake kirkirar tallace-tallace.
Yadda Zaka Samu Wannan Kwas
Danna "Buy Now" a nan, ka siya wannan kwas cikin sauƙi. Kada ka bari wannan dama ta wuce—haɓaka kasuwancin ka yanzu!
> Farashi: ₦2000
Lokaci: PROMO zai ƙare nan da kwana ɗaya!
fara dabarar samun abokan ciniki akan TikTok yau!