
HAUSA GRAPHIC DESIGN AND AFFILIATE MARKETING PROGRAM (HGAP)
Hanya ce mafi sauƙi da zaku mori wayar hannunku ta hanyar samun kuɗi 50-100k duk wata da ita ta hanyar Digital marketing.
Domin wannan program É—in 4in1 course ne zaku koyi Affiliate marketing, Freelancing, VTU Website and Application da kuma Graphic design complete course wanda kuÉ—in koya Graphic design É—in ciki 15k ne Web design 20k, Affiliate marketing 15k, Amma duk zaku koye su guri guda saboda na taimaka muku ku koyi sana'a iri daban daban ta online.
Sannan wannan program É—in anyi shi ne cikin harshen Hausa 100% domin na taimaka wa Æ´an uwa na Æ´an Arewa suma su amfana kuma su fara samun kuÉ—i a Internet.
Ga kaÉ—an daga cikin abubuwan da zaku koya a cikin HAUSA GRAPHIC DESIGN AND AFFILIATE MARKETING PROGRAM (HGAP):
√ Affiliate marketing
√ WhatsApp marketing
√ Instagram marketing
√ Facebook and Instagram ads
√ Yadda za'a yi closing sale
√ Sponsor ads
√ Landing page
√ VTU Web design and Application
√ Freelancing
√ Graphic design etc.
SANNAN AKWAI BONUSES KAMAR SU:
1-CERTIFICATE
2-MENTORSHIP
3-SUPPORT GROUP
4-E-BOOKS
Sannan akwai bonuses da dama ga wanda sukayi register a yanzu koda an ƙara kuɗin course bazaku Kuma biyan wani abu ba sannan kuma duk sanda mukayi upgrading na program ɗinmu wato muka ƙara wasu abubuwan a ciki zaku sameshi for free