Posting picture kaya a Group ko Status kadai baya jawo miki CUSTOMERS.
A wannan Audiobook nayi bayanin Matakan da ya dace kiyi amfani da su kafin ki samu Customer ta saye abinda kike sayarwa.