
Idan Company ki ya tsaya tsakanin ₦200M zuwa ₦500M a shekara, kuma kin kasa hawa zuwa ₦1B+ a shekara, to akwai Dalilai guda 5 da ke hana shi BUNKASA.
Nayi bayanin su a cikin Private 90-min Audiobook dina, tare da Tsarin da Successful CEOs ke amfani da shi, domin Bunkasa Company su sau 10 (10X) a cikin kwanaki 90 (90 days)
Wannan ba na General Businesses bane, CEOs GROWTH FRAMEWORK ne na Company CEOs, Managing Director/MD da Company Owners masu son BUNKASA Company su sau 10 (10X)
Idan kina son wannan Audiobook ki shiga ACCESS NOW bottom kiyi sign up, zan tura miki ta Email.
Ki tabbata kin bi daga Farko har karshe, kuma kiyi kokari kiyi aiki da shi..