
Haske Bayan Duhu Littafi ne da ke bayyana hanyoyin cikar kowane irin guri a rayuwa, littafi ne da aka tsara cikin hikima mai dauke da darussan rayuwa , littafi ne da bayyana makomar kowane mai mugun kulli ko nufin wani da sharri , littafi ne da ke karfafa guiwar matasa da yadda zasu taimaki kasar su da al’ummar su .